Har sai yause

MATSALAR TSARO A AREWACIN NIGERIA (Har sai yaushe?) Safiyyah Ummu-Abdoul safiyyahjibril@gmail.com A duk lokacin da tuna da matsalar tsaro na kan ji gaba ɗaya komi ya kwance min, in rasa shin wa ya fi zama victim tsakanin mazajen da ake kashewa ko matan da ake kashe masu mazaje ko kuma yara kananan da ake kashe…

RUMANATU 9th

*RUMANATU* ✍🏾Safiyyah Ummu-Abdoul                  9. Kallon wasikar tayi bayan ta gama karantawa, hawaye ke zubo mata, hakan ya saukaka mata raɗaɗin da ta ke ji. “KAICO NA!” Ta faɗi da karfi, tahowar yarta ya sanya ta share hawayen da ke zuba mata. Rungume ta tayi tana kirkiro murmushi…

RUMANATU 8th

*RUMANATU* ✍🏾Safiyyah Ummu-Abdoul                  8. Kwanaki bakwai sun zo sun shuɗe Rumaysa na cike da fargaba, ta zube kamar wacce ake diba ana miya ta yi baki, duk wani dakika na wucewa ne da fargaban mai zai kai ya kawo. Ga shi ta yi su babu Rashad babu…

RUMANATU 7th

*RUMANATU* ✍🏾Safiyyah Ummu-Abdoul                  7. Sake leka WhatsApp din tayi, nan ta iske an turo mata sakon murya, hannun ta na rawa ta danna shi don ta saurara. Dariyar mugunta aka saki, dariya mai cike da qeta, “na tabbatar da Rumanatu kika kira da kika sauka daga online,…

Yakin mata

AURE YAKIN MATA (A aure mata ke yakan mata) ✍🏾Safiyyah Ummu-Abdoul Safiyyahjibril@gmail.com Rikicin gidan aure yanzu ya zama ruwan dare, zan iya cewa in duk gidan auren da babu salon na sa Rikicin gani ake kamar ba Aljanna matar gidan ta je nema ba. A duk inda matan Aure ɗaya, biyu, uku su ka haɗu,…

RUMANATU 6th

*RUMANATU* ✍🏾Safiyyah Ummu-Abdoul                  6. “Salam Mrs Rumshad, don Allah ki taya ni buga shi a shafinki, na yi aure sama da shekaru bakwai amma tun ranar farko da ya bayyana soyayyar sa gare ni bai sake cewa yana so na ba, ban rasa komi ba da miji…

RUMANATU 5th

*RUMANATU* ✍🏾Safiyyah Ummu-Abdoul                  5. Ba su tashi a wajen ba sai da Rafiatu ta sauke Instagram a wayar ta, sannan ta nemo Rumaysa da ta sauya sunan ta zuwa Mrs Rumshad ta aika mata da sakon izinin bibiyar shafinta. Ta na jiyo su Raudha na zancen su…

RUMANATU 4th

*RUMANATU* ✍🏾Safiyyah Ummu-Abdoul                  4. Cikin ikon Allah iyaye su ka shiga lamarin har aka sanya rana wata uku masu zuwa, Mai gaskiya photography su ka gayyata ya ɗauke su hotuna ɗauke da Rubutun “Just engaged” wasu kuma a sanya “Couples to be” haka dai hotuna masu kyau…

RUMANATU 3rd

*RUMANATU* ✍🏾Safiyyah Ummu-Abdoul                 3. Sai da aka kira la’asar ta koma ciki, alwala ta yi ta gabatar da sallah. Rumaysa dai na zaune hannu rike da waya, sharhi da ta samu na video din da ta tura ta ke bi tana maida martani. Sai karfe biyar ta…

RUMANATU 2nd

*RUMANATU* ✍🏾Safiyyah Ummu-Abdoul                  *2* Girgiza kai Rumanatu ta yi, zama ta yi akan kujerar da Rumaysa ta tashi, har cikin ranta ta ke jin faɗan da ke haɗa su da yar uwarta. An ce babu matsantawa a addini kamar yanda suke ikirarin tana matsa musu, amma kuma…

RUMANATU

RUMANATU ✍🏾Safiyyah Ummu-Abdoul *KIRKIRARRAN LABARI NE, DUK IN DA YAYI KAMA DA TAKA KA DAUKA NASIHA CE ZUWA GARE KA. DON ALLAH KADA WANDA YA MAIDA MIN SHI DOCUMENT*                                   1.  Zaune ta ke kan kujerar da ke gaban…

ANYA MUNA DA CIKAKKEN IMANI

ANYA MUNA DA CIKAKKEN IMANI ✍🏾 Safiyyah Ummu-Abdoul safiyyahjibril@gmail.com A iya sani na ko da mutum bai sauke Sabbi ba, matukar ya taba cin karo da bango huɗu na aji ko zaure don neman ilimin Muhammadiyya ya san hadisin Manzo SAW da yake faɗin “IMANIN ƊAYANKU BAYA CIKA HAR SAI KA SO MA DAN UWANKA…